Algaita Dubstudio Extra

3 (5)

ترفيه | 14.9MB

تفاصيل التطبيق

Wannan manhaja ce mai dauke da nau'o'in nishadi daban daban daga mafi shaharan kamfanin fassara fina finai izuwa harshen Hausa, wato Algaita Dub Studio. Acikinta akwai sassa daban daban kamar sashen fassararrun fina finai, wakoki, labaran sauraro na barkwanci, soyayya, da karfafa gwiwa. Sannan wannan manhaja tana dauke da sashe na hira (chat) da dukkan sauran jama'ar da suka sauke manhajar kuma sukayi rijista a cikinta.

Show More Less

ما هو جديد Algaita Dubstudio

- A wannan manhaja za a iya hira da dukkan wadanda suka sauke ta sannan sukayi rijista acikinta
- Za a iya tura sako ga masu gudanar da manhajar dauke da korafi, shawara ko kuma tambaya da ta shafi manhajar ko abubuwan dake cikinta
- Mai amfani da wannan manhaja zai iya sharhi (comment) akan kowani abu dake acikin wannan manhaja

المعلومات

تحديث:

الإصدار: 1.1

نظام الأندرويد المتوافق: Android 4.1 or later

التقييم

مشاركة

ما قد تحب